• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI YA SAMU NASARAR FARANSA WAJEN TSARO-GARBA SHEHU

ByYusuf Yau

Nov 19, 2021

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya samu nasarar goyon bayan shugaban Faransa Emmanuel Macron wajen lamuran tsaro musamman yaki da ‘yan ta’adda.
Mai taimkawa shugaba Buhari kan labaru Garba Shehu ya baiyana haka a zantawa da a ka yi da shi.
In za a tuna shugaba Buhari bayan taron da ya halarta na kare muhalli a Glasgow na Scotland, ya bi ta birnin Paris inda ya gana da shugaba Macron.
Najeriya dai na makwabta da kasashen da Faransa ta yi wa mulkin mallaka da hakan ya zama mai fa’ida a samu hadin kan Faransa a yaki da ‘yan ta’addan Boko Haram da kuma ISWAP.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.