• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI YA RUBUTAWA GWAMNONI BUKATAR MARA BAYA GA DAN TAKARAR APC BOLA TINUBU

ByMardiya Musa Ahmed

Jun 11, 2022

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rubutawa gwamnonin jam’iyyar sa ta APC bukatar su mara baya ga dan takarar jam’iyyar Bola Ahmed Tinubu.

Sakon shugaban na kunshe a wasika da ya aikawa shugaban kungiyar gwamnonin APC Atiku Bagudu na jihar Kebbi.

A wasikar shugaban ya ce Tinubu bai fi karfin gwamnonin ba don haka kenan sai an yi aiki tare don neman lashe babban zaben 2023.

Shugaban ya jinjinawa Bagudu ga yanda ya tafiyar da zaben fidda gwani na jam’iyyar cikin adalci da nasara.

Shugaban ya ce zai kasance a shirye wajen aiki da gwamnonin don yakin neman zaben Bola Tinubu har haka ta tadda ruwa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
6 thoughts on “SHUGABA BUHARI YA RUBUTAWA GWAMNONI BUKATAR MARA BAYA GA DAN TAKARAR APC BOLA TINUBU”
 1. Oh my goodness! Amazing article dude! Thank you so much,
  However I am having problems with your RSS. I don’t know why I can’t join it.
  Is there anybody having identical RSS problems? Anybody who knows
  the answer will you kindly respond? Thanks!!

 2. This is the right web site for anybody who really wants to understand
  this topic. You know so much its almost tough to argue with you (not that I
  really would want to…HaHa). You certainly put a new spin on a
  subject which has been written about for a long time. Great stuff, just great!

Leave a Reply

Your email address will not be published.