• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI YA RANTSAR DA SABON MINISTA DAGA TARABA MU’AZU SAMBO

ByNoblen

Dec 25, 2021 ,

Bayan wanke daga majalisar dattawa, shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rantsar da sabon minister daga jihar Taraba Mu’azu Sambo.
Shugaba Buhari ya rantsar da sabon ministan gabanin fara taron majalisar tsaro a fadar Aso Rock.
Mu’azu Sambo wanda ya maye gurbin tsohon minista Sale Mamman, ya karbi rantsuwar da tura shi ma’aikatan aiyuka a matsayin ministan kasa.
Yanzu a na jiran nada sabon minister daga jihar Kano biyo bayan sallamar daya daga ministoci biyu daga jihar Sabo Nanono na ma’aikatar noma.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *