• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI YA KADDAMAR DA LAYIN DOGO NA ITAKPE-AJAOKUTA ZUWA WARRI

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya kaddamar da titin dogo daga Itakpe-Ajaokuta da ke jihar Kogi zuwa Warri a jihar Ribas.
Shugaban ya gudanar da aikin kaddamar da wannan aiki ta hanyar na’ura daga fadar Aso Rock.

Hakanan shugaban ya ce ya ba da umurni ga ma’aiktar sufuri ta jawo titin dogon ya hadu da na birnin Abuja wanda shi ma ya tashi har zuwa Kaduna. An radawa daya daga titunan dogon sunan tsohon shugaban Najeriya Gooluck Jonathan da shugaban ya ce sanya sunayen don martaba irin gudunmawar da su ka bayar ne.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “SHUGABA BUHARI YA KADDAMAR DA LAYIN DOGO NA ITAKPE-AJAOKUTA ZUWA WARRI”
 1. Greetings from Ohio! I’m bored at work so I decided
  to browse your blog on my iphone during lunch break.

  I really like the knowledge you provide here and can’t wait
  to take a look when I get home. I’m shocked at how
  fast your blog loaded on my phone .. I’m not even using WIFI, just 3G ..

  Anyhow, fantastic site!

 2. I was very happy to find this site. I want to to thank you for ones time just for this fantastic read!!
  I definitely appreciated every part of it and I have you bookmarked to check out
  new stuff in your website.

Leave a Reply

Your email address will not be published.