Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya dawo Abujs daga birnin Durban din Afurka ta kudu inda ya halarci taron kasuwar baje koli ta kasashen Afurka.
Shugaban wanda ya bar Najeriya don tafiyar aiki daga karshen watan jiya ya share fiye da mako biyu a ketare.
In za a tuna shugaban ya shiga Glasgow na yankin Scotland a kasar Burtania inda a ka gudanar da gagarumin taron kare muhalli.
Bayan ratsawa ta Faransa ne shugaban ya zarce Afurka ta kudu bisa gaiyatar shugaban kasar Cyril Ramaposa.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Excellent blog! Do you have any helpful hints for aspiring writers? I’m planning to start my own blog soon but I’m a little lost on everything. Would you recommend starting with a free platform like WordPress or go for a paid option? There are so many choices out there that I’m totally overwhelmed .. Any ideas? Many thanks!