• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI NA LONDON DON DUBA LAFIYA

ByNoblen

Jul 28, 2021 , , ,

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa London din kasar Burtaniya don duba lafiyar sa.

Kamar yanda mu ka ba ku labari, shugaban zai yi amfani da damar wajen halartar wani taron raya ilimi a tsakanin kasashe na tsawon shekaru biyar.

A baya dai shugaban ya janye irin wannan tafiya inda masu zanga-zangar adawa da gwamnatin sa ke cewa ya kaucewa kalubalen su ne.

Shugaba Buhari zai zauna a London har mako na biyu na watan gobe kafin juyowa Abuja.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *