• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BUHARI MISALI NA SHUGABA MARAR CIN HANCI-YEMI OSINBAJO

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo ya zaiyana shugaba Buhari a matsayin misalign shugaba marar cin hanci da rashawa.
Osinbajo na magana ne lokacin da ya kwashi matar sa da tawaga don gaisuwa ga shugaba Buhari a yayin da mabiya addinin kirista ke bukin kirsimeti.
Osinbajo ya ce a shekarun baya a Lagos ya kan yi bukin sun a kirsimeti amma a bana ya zauna a Abuja don haka ya shiga wajen shugaban.
Yemi Osinbajo ya jaddada cewa gwamnatin ta su za ta cigaba da dagewa ga aiki tukuru a babin karshe na wa’adin mulkin ta.
Wannan ziyara na zuwa daidai lokacin da raderadin niyyar takarar Osinbajo ta shugaban kasa a 2023 ke kara baiyana ta hanyar bayanan da magoya baya ke yadawa a bayan fage.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “SHUGABA BUHARI MISALI NA SHUGABA MARAR CIN HANCI-YEMI OSINBAJO”
  1. Attractive ѕection of content. I just stumbled upon your weblog and in accession capital tо assert tһat I acquire in fact enjoyed account your blog posts.
    Аny way I will ƅе subscribing to yoᥙr feeds and eѵen I achievement
    уou access consistently rapidly.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *