• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA BIDEN YA GAMA GAMSUWA CEWA RASHA TA KAMMALA SHIRIN MAMAYE UKRAINE

Shugaban Amurka Joe Biden ya nuna kammalalliyar gamsuwa cewa Rasha ta gama shirin ko yanke matsayar mamaye kasar Ukraine.
Dama tuni Amurka da wasu kasashe sun bukaci ficewar wasu daga jami’an diflomasiyyar su daga kasar don gudun taka kafar barawo.
Biden daga fadar WHITE HOUSE ya ce Amurka na da hujjojin da ke tabbatar da shugaban Rasha Vladimir Putin ya yanke matsayar mamaye Ukraine.
Akwai dubban sojojin Rasha da ke jiran ko-ta-kwana a gwayen Ukraine, amma duk da haka Rasha ta zargi Amurka da jawo tada kura ko shiga lamuran sojojin wata kasa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “SHUGABA BIDEN YA GAMA GAMSUWA CEWA RASHA TA KAMMALA SHIRIN MAMAYE UKRAINE”
  1. I love what you guys tend to be up too. This type of clever work and coverage!
    Keep up the good works guys I’ve incorporated you guys to blogroll.

Leave a Reply

Your email address will not be published.