• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABA AOUN YA KARFAFA CEWA SA HANNUN ‘YAN SUNNAH A SIYASAR LEBANON NA DA MUHIMMANCI

ByNoblen

Jan 30, 2022

Shugaban Lebanon Michel Aoun ya baiyana cewa sa hannun ‘yan sunnah a lamuran zaben Lebanon na da muhimmanci wajen hadin kan kasar.
Wannan ya biyo bayan matsayar da tsohon firaministan kasar Saad Hariri ya dauko na cewa ba zai shiga zaben majalisar dokokin kasar ba kuma ya na bukatar jam’iyyar sa ta ‘yan ahlussunnah kar ta shiga zaben.
Shugaba Aoun wanda kirista ne ya ziyarci babban malamin ahlussunnah na Lebanon Mufti Sheikh Abdul-latif Derian.
Aoun ya karfafa yanda shigar ahlussunnah lamuran siyasar Lebanon ke kawo hadin kan kasar a tsakanin sauran jama’a wato ta kiristoci da ‘yan shi’a.
Yayin Saad Hariri ya nuna kin shiga zaben, yayan sa Bahaa Hariri ya ce shi zai shiga.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “SHUGABA AOUN YA KARFAFA CEWA SA HANNUN ‘YAN SUNNAH A SIYASAR LEBANON NA DA MUHIMMANCI”
  1. Have you ever considered publishing an ebook or guest authoring on other
    sites? I have a blog based on the same subjects you discuss and would really like to have you share some stories/information. I know my readers would appreciate your work.
    If you are even remotely interested, feel free to shoot me an e
    mail.

Leave a Reply

Your email address will not be published.