• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHUGABAYA SANYA HANNU A KAN KASAFIN KUDIN BANA 2022

ByNoblen

Jan 1, 2022 ,

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan kasafin kudin bana shekara ta 2022 don fara aiki daga yau din nan asabar.
Majalisar dai ta kara yawan kudin kasafin daga Naira tirliyan 16.4 zuwa Naira tiriliyan 17.12 da hakan ya nuna kara sama da Naira biliyan 700.
Shugaba Buhari ya nuna alamun rashin jin dadi kan yanda ‘yan majalisar su ka cusa aiyuka a cikin kasafin da sun kai 6,576.
Wannan ya nuna kusan kowane dan majalisa zai tashi da kimanin aiyuka 14 a kasafin kasanceewar yawan dukkan ‘yan majalisar 469.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *