• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHEIKH NURU KHALID YA ZAGA DON DUBA AIKIN SABON MASALLACIN DA A KA BA SHI

Saukekken limamin anguwar ‘yan majalisa a Abuja Sheikh Nuru Khalid ya zaga inda ya duba aikin masallacin da a ka ba shi don zama babban liman.
A faifan bidiyo da a ka yada, an ga malamin na duba aikin sabon masallacin da a ka kusa kammala aikin sa a anguwar Garki.
In za a tuna kwamitin masallacin APO inda Khalid ya share shekaru ya na limanci, ya sallame shi daga aiki bayan gamsuwa cewa malamin ba shi da niyyar sauya kalaman sukar gwamnati ko kuma a ce kakaman da a ka dauka neman tunzura mabiya su ki fitowa zaben 2023.
Batun dakatar da limamin ya dauki hankalin kafafen labaru da samun martani masu fushi da matakin da masu cewa hakan daidai ne.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “SHEIKH NURU KHALID YA ZAGA DON DUBA AIKIN SABON MASALLACIN DA A KA BA SHI”
  1. This is very interesting, You are a very skilled blogger.
    I’ve joined your feed and look forward to seeking more of your wonderful post.
    Also, I have shared your web site in my social networks!

  2. I’m still learning from you, as I’m trying to reach my goals. I definitely enjoy reading everything that is written on your site.Keep the aarticles coming. I loved it!

Leave a Reply

Your email address will not be published.