• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SHARHIN MASANA

Kabilar akasarin manyan ‘yan sama jannati a Najeriya “JARI HUJJA” da mutum kan samu rejista ne in ya na da miliyoyi ko biliyoyin Naira. Don kudi ba Hausawa ba ne, ba Yarbawa ba ne ba Igbo ba ne. Kazalika ba Musulmi ba ne ba kuma kirista ba ne; amma KUDI ‘yan jari hujja ne.

‘Yan Jari hujja (wato iya kudin ka iya shagalin ka) ba ruwan su da bambancin siyasa kuma ba ruwan su da talakawa.Amfanin talaka ya bude mu su kofa su shiga gida ko ya tuka yaran su zuwa makaranta ko in sun ji haushi su talla ma sa mari.

Za ka ga gundumemen dan jam”iyyar A ya ziyarci zabgegen dan jam’iyyar B da dare su na ta dariya don jam’iyyar jari hujja ta hada su kuma ba sa bukatar shaida daga hukumar zabe INEC. Tambaya-shin me ya sa talakawa ke jin haushin juna kan ‘yan jari hujja?.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “SHARHIN MASANA”
  1. Hello There. I found your weblog the use of msn. This is a really well written article.

    I’ll be sure to bookmark it and return to read more of your helpful info.
    Thanks for the post. I’ll definitely comeback.

Leave a Reply

Your email address will not be published.