Shahbaz Sharif ya mika bukatar zama firaministan Pakistan ga majalisar dokokin kasar.
Majalisar dai za ta kada kuria a litinin din nan don zabar sabon firaminista bayan zaben rashin amincewa ga firaminista Imran Khan a lahadin nan da ta gabata.
Shabbaz dai kanin tsohon firaministan kasar ne Nawaz Sharif.
Da alamun Shahbaz ka iya samun kujerar ta firaminista.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Hello! And keep going, "SHAHBAZ SHARIF YA MIKA BUKATAR ZAMA FIRAMINISTAN PAKISTAN" very interesting topic !