• Thu. Dec 9th, 2021

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAUDIYYA ZA TA BA DA SHAIDAR ZAMA DAN KASA GA KWARARRU

ByNoblen

Nov 13, 2021

Saudiyya ta sanar da cewa za ta ba da shaidar zama dan kasa ga kwararru daga ketare don kara bunkasa yanayin aiki mai kyau ga kwararrun.
Wannan na daga sabuwar alkiblar kasar ta 2030 da ke son maida Saudiyya abar alfaharin kasashen larabawa.
Kwararrun sun hada da na sashen kimiyya, fasaha, al’adu da wasanni.
Sauran sun hada da aikin noma, iskar gas da sabuwar hanyar samar da makamashi kamar misali daga hasken rana.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “SAUDIYYA ZA TA BA DA SHAIDAR ZAMA DAN KASA GA KWARARRU”
  1. I simply couldn’t go away your site prior to suggesting
    that I actually loved the usual info a person supply to your guests?
    Is gonna be back ceaselessly in order to check out new posts

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *