• Mon. Jan 17th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAUDIYYA TA ZARTAR DA HUKUNCIN KISA GA SOJOJI UKU DON CIN AMANAR KASA

ByNoblen

Apr 11, 2021

Ma’aikatar tsaron Saudiyya ta baiyana cewa hukuma ta zartar da hukuncin kisa kan sojoji uku don samun su da laifin cin amanar kasa.

Sojojin uku sun hada da Muhammad bin Isa Ahmed bin Yahya Akam, Shaher bin Isa bin Qasim Haqqawi da Hamoud bin Ibrahim bin Ali Hazmi.

An zartarwa sojojin kisa ne bayan kotu ta same su da cin amanar kasa ta hanyar hada kai da abokan gaban Saudiyya.

Ma’aikatar tsaron ta kore tunanin sojojin Saudi na bijirewa ta hanyar nuna sojoji na aiki tukuru bisa kare martaba da tsaron kasar ta larabawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *