• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAUDIYYA TA YI TIR DA HARIN HOUTHI KAN ABU DHABI NA DAULAR LARABAWA

Saudiyya ta baiyana mara bayan ta ga Daular Larabawa daidai lokacin da ‘yan tawayen houthi na Yaman ke auna yankin Abu Dhabi da makamai masu linzami da jirage marar sa matuka.
Daular Larabawa ta baiyana cewa ta tare wani harin makami mai linzami na houthi kan Abu Dhabi.
Gabanin wannan harin houthi da ke samun makamai daga Iran, ta kai hari Abu Dhabi inda hakan ya yi sanadiyyar kisan gilla ga mutum 3 da tada gobara.
Daular Larabawa na cikin rundunar hadin guiwa ta Larabawa da Saudiyya ke jagorantar da ke yaki da ‘yan tawayen don dawo da zababbiyar gwamnatin Yaman ta shugaba Abed Rabbo Mansur Hadi.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “SAUDIYYA TA YI TIR DA HARIN HOUTHI KAN ABU DHABI NA DAULAR LARABAWA”

Leave a Reply

Your email address will not be published.