• Fri. Dec 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

SAUDIYYA TA WARE MUTUM MILIYAN DAYA ZA SU GUDANAR DA HAJJIN BANA

Hukumomin Saudiyya sun amince da mutum miliyan daya su gudabar da aikin hajjin bana hijra 1443.
Ma’aikatar hajji da umrah ta Saudiyya ta baiyana cewa za a gudanar da aikin hajjin da bin matakan kiwon lafiya kuma sai wanda ke da cikekken rugakafi ne zai samu damar.
Hakan gagarumar nasara ce ga alhazai daga kasashen waje don zuwa wannan babbar ibada.
Duk da dai ragin kashin 50% ne ga kujeruj alhazai, amma hakan nq nuna an fara samun nasarar sauya lokacin da a sha fama na annobar korona.
Za a yi sa ran a warewa kowace kasa rabin kujerun da ta saba samu a baya.
Zai iya yiwuwa a nan gaba a dawo da gudanar da aikin hajjin kamar yanda a ka saba

KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “SAUDIYYA TA WARE MUTUM MILIYAN DAYA ZA SU GUDANAR DA HAJJIN BANA”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *