• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAUDIYYA TA TURA AGAJIN DA DARAJAR SA TA KAI DALA MILIYAN 3.2 ZUWA FILIFINS

Shirin jinkai na Saudiyya ya tura kayan tallafin da darajar su ta kai dala miliyan 3.2 ga kasar Filifins don yaki da cutar annoba.

Daraktan tallafin agajin jinkai da kare muhallai na Saudiyya Dr.Abdullah Al-muallim ya mika kayan ga Filifins a gaban jakadan Saudiyya a kasar Hisham Al-Qahtani.

Hakanan Saudiyya ta sanar da karin wani tallafi na gaggawa ga Filifins kan muhalli da ya kai dala miliyan 1.5.

Tallafin zai shafi irin iftila’in da ya shafi garain Marawi na kasar ta Filifins.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
5 thoughts on “SAUDIYYA TA TURA AGAJIN DA DARAJAR SA TA KAI DALA MILIYAN 3.2 ZUWA FILIFINS”
  1. Hi Dear, are you genuinely visiting this website on a regular basis,
    if so afterward you will without doubt take nice experience.

  2. Howdy! I’m at work surfing around your blog from my new iphone 4! Just wanted to say I love reading your blog and look forward to all your posts! Carry on the superb work!

Leave a Reply

Your email address will not be published.