• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAUDIYYA TA MIKA GUDUMAR BUDEWA DA RUFE TARON KUNGIYAR KASASHE 20 MAFI KARFIN TATTALIN ARZIKI GA ITALIYA

Saudiyya ta kammala jagorancin kungiyar kasashe 20 mafi karfin tattalin arziki a duniya inda ta mika ragamar ga kasar Italiya.

A taro a ofishin jakadancin Italiya a Riyadh, Saudiyya ta mika ‘yar gudumar budewa da rufe taron kungiyar.

Italiya za ta jagoranci babban taron kungiyar na gaba a ranar 30-31 ga watan Oktoba na bana.

Wakilin Saudiyya a kungiyar Sherpa Abdulaziz Al-Rasheed ya yi amfani da damar wajen nuna huldar arzikin da ke tsakanin Saudiyya da Italiya na da karfin gaske.

Kasashen 20 sun hada da na turai da kuma Larabawa.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *