Saudiyya ta dau sabon matakin dawo da jakadan ta zuwa kasar Lebanon inda ta tabbatar jakadan ya koma birnin Beirut.
In za a tuna Saudiyya ta tsinke jakadanci da Lebanon bayan tsohon ministan labaru na Lebanon din ya kushe aiyukan Saudiyya a kasar Yaman.
Saudiyya ta nuna fushi ainun da nuna lalle sai ministan ya janye kalaman inda a karshe ya yi murabus.
Akwai kasashen larabawa da su ka marawa Saudiyya baya wajen yanke jakadanci da Lebanon.
Firaministan Lebanon Najib Mikati ya nuna farin cikin sa bisa dawowar huldar kasar sa da Saudiyya.
Kuwai ma zuwa karshen mako za ta maida jakadan ta zuwa Beirut.
Lebanon na cikin mafi tsananin yanayi na karsyar tattalin arziki.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
hey there and thanks in your info – I have certainly picked up something new from proper here. I did then again experience a few technical issues using this web site, since I experienced to reload the web site many instances previous to I may get it to load correctly. I had been pondering in case your web hosting is OK? Not that I am complaining, however sluggish loading cases instances will often have an effect on your placement in google and can harm your high-quality score if advertising and ***********|advertising|advertising|advertising and *********** with Adwords. Anyway I’m including this RSS to my e-mail and can glance out for a lot extra of your respective fascinating content. Ensure that you update this once more soon..