• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAUDIYYA TA DAGE DOKAR DAKATAR DA TAFIYA NEMAN MAGANI KETARE

ByNoblen

Sep 26, 2020 , ,

Yayin da Saudiyya ke cigaba da bude lamuran yau da kullum a kasar ta, yanzu kuma ta janye dokar dakatar da fita waje don neman magani.

Duk da haka mai niyyar tafiya ketare don magani da kudin aljihun sa dai ya samu shaidar amincewa daga asibitin ketare cewa za a karbe shi kazalika ya zama yanayin ciwon ya fi karfin kulawa da irin sa a kasar.

Su kuma wadanda gwamnati za ta dau nauyin maganin su sai sun samu amincewar hatimin sarki ko ta hukumar koli ta magani ta kasar.
A jumma’ar nan an samu mutum 26 sun mutu a sanadiyyar cutar annoba inda Alkaluman rasa rai su ka Kai mutum 4, 625.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “SAUDIYYA TA DAGE DOKAR DAKATAR DA TAFIYA NEMAN MAGANI KETARE”
 1. Write more, thats all I have to say. Literally, it seems as though you relied on the video to make your
  point. You definitely know what youre talking about, why throw away your intelligence on just
  posting videos to your weblog when you could be giving us something informative to
  read?

 2. With havin so much content and articles do you ever run into any issues of plagorism or
  copyright violation? My blog has a lot of exclusive content I’ve either written myself
  or outsourced but it seems a lot of it is popping it up all over
  the internet without my agreement. Do you know any methods to help protect against
  content from being ripped off? I’d certainly appreciate it.

Leave a Reply

Your email address will not be published.