• Tue. Oct 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SARKIN KUWAIT SHEIKH ASSABAH YA KOMA GA ALLAH

ByNoblen

Sep 30, 2020 , , ,

Sarkin Kuwait Sheikh Sabah Ahmad Assabah ya riga mu gidan gaskiya ya na mai shekaru 91 a duniya.
Sheikh Assabah ya mulki Kuwaiti tun 2006.

Ministan kula da masarautar Kuwait Ali Jarrah Al-sabah shi ya ba da sanarwar a jawabin da a ka yada a talabijin.
Za a nada Yariman Kuwait Sheikh Nawaf Ahmad Al-sabah a matsayin sabon sarki a larabar nan.

Marigayin ya rike ministan waje na Kuwait na tsawon shekaru 40 kafin ya zama firaminista a 2003.
Kuwait ta aiyana kwana 40 na zaman makoki.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.