• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

Sani Sha’aban Ne Zabin Al’umar Kaduna A 2023 – Kungiyar SSSG

ByNoblen

Apr 7, 2022

An Bayyana Hon. Sani Mahmood Sha’aban (Dan Buran Zazzau) a matsayin mutun Daya Tilo Da Zai iya Fitar Da Jihar Kaduna Daga Cikin Mawuyacin Halin Da ta samu kanta ciki.

Wannan Jawabi Ya Fito ne Daga Bakin Daya Daga Cikin Jiga-jigan ‘yan Kungiyar SANI SHA’ABAN SUPPORT GROUP (SSSG), Malam Ibrahim Auwal.

Matashin Ya ce “Abun Bakin Ciki Ne Da Takaici Yadda Al’ummar Jihar Kaduna suka samu kansu a halin ko-in-kula da rashin aikin yi da durkushewar kasuwanci da tabarbarewar harkar kiwon lafiya da tsaro.

Ibrahim Auwal Ya Kara Da Cewa, Yanzu Babu Wata Mafita Da Ta Wuce Dauko Hon. Sani Mahmood Sha’aban Domin Ya Zama Gwamnan Jahar Kaduna, Don Ya Kawo Canjin Da Ake Bukata Mai Ma’ana.

A Karshe, Matashin Ya ce ba za su kara bari a yi musu sakiyar da ba ruwa ba, kuma kungiyar SSSG ta shirya jajircewa wajen tabbatar da Hon. Sani Mahmood Sha’aban ya zama Gwamnan Jihar Kaduna a zabe mai zuwa don ya kawo wa jihar nagartaccen canjin da ta ke bukata ta fannoni da dama. Sannan sai ya yi kira ga al’umar jihar da su mara wa gogan nasu baya inda a ranar 11/04/2022 zai bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar Gwamnan Jihar Kaduna a babban zabe na kasa mai zuwa a 2023 a hukumance.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “Sani Sha’aban Ne Zabin Al’umar Kaduna A 2023 – Kungiyar SSSG”
  1. I don’t need to tell you how important it is to optimize every step in your SEO pipeline. But unfortunately, it’s nearly impossible to cut out time or money when it comes to getting good content. At least that’s what I thought until I came across Article Forge… Built by a team of AI researchers from MIT, Carnegie Mellon, Harvard, Article Forge is an artificial intelligence (AI) powered content writer that uses deep learning models to write entire articles about any topic in less than 60 seconds. Their team trained AI models on millions of articles to teach Article Forge how to draw connections between topics so that each article it writes is relevant, interesting and useful. All their hard work means you just enter a few keywords and Article Forge will write a complete article from scratch making sure every thought flows naturally into the next, resulting in readable, high quality, and unique content. Put simply, this is a secret weapon for anyone who needs content. I get how impossible that sounds so you need to see how Article Forge writes a complete article in less than 60 seconds! order here.

Leave a Reply

Your email address will not be published.