• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SANATA ABDULLAHI ADAMU YA FARA AIKI DAGA OFISHIN SHUGABAN APC

Sanata Abdullahi Adamu ya shiga ofishin shugaban jam’iyyar APC inda ya fara aiki, kwana 4 bayan amincewa da zaman sa shugaban jam’iyyar a babban taro a dandalin EAGLE.
Sanata Adamu ya ce wata daya gabanin zaman sa shugaban jam’iyyar; bai san cewa zai zama sabon shugaba ba.
Tsohon gwamnan na Nassarawa wanda ya jagoranci kwamitin sulhu na jam’iyyar bayan zaben jihohi, ya ce abun da ya ke gaban sa shi ne tabbatar da samun nasarar jam’iyyar a zaben 2023.
Tsohon shugaban kwamitin rikwan jam’iyyar gwamna Mai Mala Buni ya bukaci sabbin shugabannin su gina daga inda kwamitin sa ya tsaya.
Mala Buni wanda ya lura an samu tankiya a sanadiyyar babban taron, ya bukaci Sanata Adamu ya yi amfani da jawabin shugaba Buhari wajen warware duk wata sarkakiya.
Gwamna Buni ya mikawa Adamu alamun jam’iyyar na shaidar hawa karagar mulki.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “SANATA ABDULLAHI ADAMU YA FARA AIKI DAGA OFISHIN SHUGABAN APC”
  1. The next time I read a blog, Hopefully it does not fail me just as much as this particular one. I mean, Yes, it was my choice to read through, but I truly believed youd have something helpful to talk about. All I hear is a bunch of moaning about something you could possibly fix if you werent too busy seeking attention.

  2. What i do not understood is in truth how you’re not actually a lot more well-liked than you may be now. You’re so intelligent. You realize thus significantly when it comes to this subject, made me for my part consider it from a lot of numerous angles. Its like men and women are not fascinated except it is something to do with Lady gaga! Your own stuffs excellent. At all times maintain it up!

Leave a Reply

Your email address will not be published.