• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAMUN GAWAR WATA MATASHIYA WACCE A KA YI WA FYADE YA JAWO BACIN RAI A ALJERIYA

Samun gawar wata matashiya mai suna Chaima a kasar Aljeriya wacce a ka yi wa fyade sannan a ka konata da ran ta ya jawo fushi mai tsanani a kasar ta Afurka ta arewa.

An samu nasarar damke wanda a ke zargi da aikata mummunan laifin.
Mahaifiyar Chaima ta ce wanda a ke zargin mai hulda da iyalin su ne kuma Chaima ta shigar da karar sa a 2016 da laifin fyade.

Mutane sun bukaci dawo da hukuncin kisa a kasar don samun damar gamawa da wanda a ke tuhumar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.