• Thu. Dec 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari...

Labarai

Ruwan Sama ya mayar da dubun nan jama’a yan gudun hijira a jihar Jigawa.

Ruwan saka Kamar da bakin kwarya ya lalata gidaje da amfanin gona a jihad Jigawa.

Kimanin karamar hikima 15 a cikin 27 Wannan ambaliya ta shafa inda mutanen da bala’in ya afkawa sun nemi mafaka a masallatai da makarantu. Hakan ya zo dab da dalibai suke kokarin komawa makarantu.

Da muka tuntubi shugaba bada again gaggawa na jihar Jigawa Mallam isa babura dan game da komai sike yi? Ya ce gwamnati ta tura jamian maaikatar dan dakko yawan gidajen da ruwana Samia ya rushe da hawan yara da mata da magidanta domin basu again gaggawa..

Ya Kuma kara da cewa a halinmu yanzu sun yi rijistar fiye da Gida je dubu 50 wadanda suka rushe.

Malami Ibrahim

Daga Dutse, Jihar Jigawa.