• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAM BA GASKIYA BA NE LABARIN BOM YA TASHI A FILIN JIRGIN SAMAN MAIDUGURI-FAAN

ByNoblen

Dec 5, 2021 , ,

Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Najeriya FAAN ta biayana cewa ba gaskiya ba ne labarin bom ya tashi a filin jirgin saman Maiduguri babban birnin jihar Borno.
FAAN na Karin bayani ne kan wani labara da wata kafar yada labaru ta yanar gizo ta yada da ke cewa bom ya tashi a filin jirgin.
Jami’ar hulda da jama’a ta hukumar Henrietta Yakubu ta bukaci fasinjoji da sauran jama’a su manta da wannan labara don bah aka lamarin ya ke ba.
Henrietta Yakubu ta ce harin da a ka zargin ‘yan Boko Haram ne su ka kai bai shafi filin jirgin ba ko ma a ce ba filin a ka kai wa hari ba.
 

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.