• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAKAMAKON WASANNIN PREMIERE LEAGUE, LALIGA Da KUMA BUNDESLIGA, 10th/APRIL/2022.

A gasar premier ta kasar ingila an buga wasanni kamar haka.
Brentford 2-0 Westham
Leceister City 2-1 Crystal palace
Norwich 2-0 Burnley
Manchester city 2-2 Liverpool.

Wasa tsakanin Liverpool da Manchester city yaja hankalin yan kallo saboda sune a saman teburin premier, kuma samun nasarar kowanne data cikinsu zai bashi Samar darewa saman teburin kasantuwar Manchester city suna da maki saba’in da uku Liverpool Nada maki saba’in da biyu maki daya ne JAL a tsakaninsu. Tsahin wasan Manchester city da Liverpool kunnen doki yasa teburin premier bai canza ba.

A gasar Laliga ta kasar sifaniya an buga Wasannin kamar haka:
Osasuna 1-0 Depotivo alaves
Espanyol 1-0 Celta vigo
Elche 1-2 Real socieded
Levente 2-3 Barcelona.

A gasar Bundesliga na kasar jamus an buga wasanni kamar haka:
Bochum 0-0 Buyern Leverkusen
Frankfurt 1-2 Freiburg
RB Leipzig 3-0 Hoffeheim

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI馃榾馃榾馃榾
2 thoughts on “SAKAMAKON WASANNIN PREMIERE LEAGUE, LALIGA Da KUMA BUNDESLIGA, 10th/APRIL/2022.”
  1. Hello! And keep going, "SAKAMAKON WASANNIN PREMIERE LEAGUE, LALIGA Da KUMA BUNDESLIGA, 10th/APRIL/2022." very interesting topic !

Leave a Reply

Your email address will not be published.