A gasar premier na kasar ingila an buga wasanni Kamar haka:
Newcastle 2-1 Leicester
Westham 1-1 Burnley. Wasannin wannan mako bai canja teburin premier ba har yanzu Manchester city ke sama da maki saba’in da uku(73), sai Liverpool a mataki na biyu da maki saba’in da biyu (72), sai Chelsea a mataki na uku da maki sittin da biyu (62).
A gasar Laliga na kasar sifaniya an buga wasanni Kamar haka:
Granada 1-4 Levante
Athletico Madrid 2-1 Espanyol
Athletico Club 0-2 Celtavigo
Sevilla 2-3 Real Madrid
A gasar Laliga har yanzu Real Madrid ke saman teburin da maki saba’in da biyar (75) sai Barcelona na biyu Sevilla na uku da maki sittin (60) kowannensu.
A gasar Budesliga na kasar Janus an buga wasanni Kamar haka:
Arminia bielefield 0 –
Buyern Munich 3
Union Berlin 2 – 0 Frankfurt
Hoffenheim 0-0 Greuther fürth
Buyer Leverkusen 0-1 RB Leipzig.
Bayan buga wasanni na wannan makon, Buyern Munich suna saman teburin Bundesliga da maki saba’in da biyu(72). Sai Dortmund suna mataki na biyu da maki sittin da biyu (62), samun nasarar RB Leipzig a kan Leverkusen yasa sun koma mataki na uku da maki hamsin da hudu (54), yayinda Leverkusen suke mataki na hudu da maki hamsin da biyu (52).
I’ve been browsing online more than 3 hours nowadays, but I by no means found any fascinating article like yours. It’s beautiful price enough for me. In my opinion, if all site owners and bloggers made excellent content as you did, the internet might be a lot more helpful than ever before. “Now I see the secret of the making of the best persons.” by Walt Whitman.