• Fri. May 20th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAKAMAKON WASANNIN PREMIER LEAGUE DA LALIGA. 20/April/2022.

A gasar premier League ta kasar ingila an buga wasanni kamar haka:
Chelsea 2-4 Arsenal
Everton 1-1 Leicester
Newcastle 1-0 Crystal palace
Manchester city 3-0 Brighton & Hove Albion

Wasannin da aka buga na premier League a yau Laraba dukkansu kwante ne (outstanding) wato wasanni ne da ba’a samu damar buga su a baya ba sai yau. Samun nasarar da Manchester city sukayi a yau ya basu damar komawa saman teburin premier league da maki saba’in da bakwai (77), Liverpool suna bin bayansu da maki saba’in da shida (76).

A gasar Laliga ta kasar sifaniya an buga wasanni kamar haka:
Athlerico Madrid 0-0 Granada
Celtavigo 0-2 Getafe
Osasuna 1-3 Realmadrid

Bayan buga wasannin Laliga na yau Real Madrid suna saman teburin Laliga da maki saba’in da takwas (78) sai Athletico Madrid suna bayansu da maki sittin da daya (61).

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “SAKAMAKON WASANNIN PREMIER LEAGUE DA LALIGA. 20/April/2022.”

Leave a Reply

Your email address will not be published.