• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAKAMAKON WASANNIN PREMIER LEAGUE DA LALIGA 14/03/2022

A daren litinin crystal palace sun karbi bakuncin Manchester city inda suka tashi kunnen doki babu ci.
Manchester city su suke rike da kofin premier league kuma har wayau su ke saman teburin da maki 69, yayinda Liverpool me binsu keda maki 66.
Sakamakon kunnen doki da Manchester city sukayi yanzu suna saman teburin da maki 70 daidai.
A bangare daya kuma Real Mallorca sun karbi bakuncin Real madrid, an tashi Real madrid ta samu gagarumar nasara akan real Mallorca da ci uku ba ko daya.
Samun nasarar Real madrid ya basu damar cigaba da kasancewa a saman teburin Laliga da maki 66 cif cif, yayinda masu binsu a teburin wato Sevilla keda maki hamsin da shida daidai wato sun basu tazarar maki goma kenan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACIπŸ˜€πŸ˜€πŸ˜€
2 thoughts on “SAKAMAKON WASANNIN PREMIER LEAGUE DA LALIGA 14/03/2022”
  1. Thank you for sharing superb informations. Your website is so cool. I am impressed by the details that you have on this website. It reveals how nicely you perceive this subject. Bookmarked this web page, will come back for more articles. You, my pal, ROCK! I found simply the information I already searched everywhere and simply could not come across. What an ideal website.

Leave a Reply

Your email address will not be published.