• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAKAMAKON WASANNIN GASAR ZAKARUN NAHIYAR TURAI (CHAMPIONS LEAGUE) 5th/04/2022.

An fafata tsakanin kulob din manchester city na kasar ingila da kuma Athletico Madrid na kasar sifaniya. Manchester city sun samu nasara da ci daya mai ban haushi
Dan kwallon Manchester city Kevin de bruyne ne ya zura kwallon a minti na saba’in
A sati mai zuwa Manchester city zasu kai ziyara gidan Athletico Madrid inda za’a tantance Wanda zai kai zagaye na gaba a cikin gasar.
A bangare daya kuma an fafata tsakanin Benfica da Liverpool. Liverpool sun samu gagarumar nasara a kan Benfica da ci uku da daya, a sati mai zuwa Benfica zasu kai ziyara gidan Liverpool, samun nasara a wasan shi zai tantance Wanda zasu kai zagaye na gaba a gasar

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “SAKAMAKON WASANNIN GASAR ZAKARUN NAHIYAR TURAI (CHAMPIONS LEAGUE) 5th/04/2022.”

Leave a Reply

Your email address will not be published.