• Thu. May 19th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAKAMAKON WASANNIN 16/032021 NA CIN KOFIN ZAKARUN NAHIYAR TURAI

ByNoblen

Mar 17, 2022

A Daren yau laraba kulob din Villarreal ya lallasa Juventus da ci uku da nema Wanda ya basu damar kaiwa zagaye na gaba a gasar.
A waje daya kuma Chelsea sun gwabza tsakanin su da kulob din Lille a can kasar faransa, inda Lille din suka kwashi kashinsu a hannu a gurin Chelsea da ci biyu da daya.
Samun nasarar Chelsea ya basu damar kaiwa zagaye na gaba a cikin gasar.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “SAKAMAKON WASANNIN 16/032021 NA CIN KOFIN ZAKARUN NAHIYAR TURAI”
  1. Awesome blog! Do you have any helpful hints for aspiring writers? I’m planning to start my own blog soon but I’m a little lost on everything. Would you advise starting with a free platform like WordPress or go for a paid option? There are so many choices out there that I’m totally confused .. Any suggestions? Kudos!

Leave a Reply

Your email address will not be published.