A yau laraba kulob din Realmadrid na kasar sifaniya sun karbi bakuncin kulob din Manchester city na kasar Ingila. A satin da ya gabata Realmadrid sun kai ziyara gidan Manchester city inda Manchester city ta lallasa Realmadrid da ci hudu da uku (4-3). A yau laraba Realmadrid sun samu nasara a kan Manchester city da ci uku da daya (3-1) bayan karin minti talatin. Bayan daukar tsawon minti dari da ashirin ana buga wasan an tashi da sakamako kamar haka:
Realmadrid 6-5 Manchester city
Samun nasarar Realmadrid yasa sun kai zagaye na karshe a gasar inda zasu hadu da kulob din Liverpool na kasar Ingila
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Hi there all, here every one is sharing these kinds of know-how,
thus it’s good to read this webpage, and I used to pay
a quick visit this website daily.
This web site is really a walk-through for all of the info you wanted about this and didn’t know who to ask. Glimpse here, and you’ll definitely discover it.