• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAKAMAKON WASAN ZAKARUN NAHIYAR TURAI (UEFA CHAMPIONS LEAGUE) NA 27TH/APRIL/2022

ByAbubakar Sa'idu

Apr 28, 2022

A yau laraba kulab din Liverpool na kasar Ingila sun karbi bakuncin Villarreal na kasar sifaniya a cigaba da gasar zakarun nahiyar turai zagaye na kusa da na karshe. An take wasan da misalin karfe takwas na dare (8:00pm).

An tashi wasan da sakamako kamar haka:
Liverpool 2-0 Villarreal
A sati mai zuwa Villarreal zasu karbi bakuncin Liverpool inda za’a tantance wadanda zasu kai zagaye na karshe (Final) a gasar

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “SAKAMAKON WASAN ZAKARUN NAHIYAR TURAI (UEFA CHAMPIONS LEAGUE) NA 27TH/APRIL/2022”
  1. you’re really a good webmaster. The web site loading speed is incredible. It seems that you’re doing any unique trick. Also, The contents are masterwork. you’ve done a magnificent job on this topic!

Leave a Reply

Your email address will not be published.