• Sat. Jul 2nd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SAKAMAKON WASAN GASAR ZAKARUN NAHIYAR TURAI (EUFA CHAMPIONS LEAGUE).

An fafata wasan zagaye na karshe a daren jiya tsakanin kulob din Liverpool na kasar Ingila da Realmadrid na kasar Sifaniya. Wasan ya gudana a kasar faransa (France) an samu jinkiri na Karin minti talatin da shida (36) akan lokacin da aka sanya za’a take wasan saboda wasu matsaloli.
An tashi wasan Realmafrid sun samu nasara da ci daya , Dan kwallon realmadrid vinicious ne zura kwallo a ragar Liverpool bayan hutun rabin lokaci

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.