A yau talata kulob din Villarreal na kasar sifaniya sun karbi bakuncin kulob din Liverpool na kasar Ingila. A satin da ya gabata Villarreal sun kai ziyara gidan Liverpool inda Liverpool suka lallasa su da ci biyu ba ko daya. A yau talata Liverpool sun sake lallasa Villarreal da ci uku da biyu (Villarreal 2-3 Liverpool).
Samun nasarar Liverpool yasa sun kai zagaye na karshe a gasar, a gobe laraba sakamakon wasan Realmadrid da Manchester city zai tantance Wanda zasu fafata da Liverpool a zagaye na karshe a gasar
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
fantastic points altogether, you simply gained a new reader. What would you recommend about your post that you made a few days ago? Any positive?