• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SABUWAR DOKAR ZABE RUDU KAWAI ZA TA HADDASA GA KASHE KUDI-MINISTAN SHARI’A

Ministan shari’a na Najeriya Abubakar Malami ya ce sabuwar dokar zabe rudu kawai za ta haddasa ga kashe makudan kudi don haka shugaba Buhari ba zai sanya ma ta hannu ba.
Malami na magana ne a wata zantawa da wani gidan rediyo a Kano kamar yanda jaridar Premium Times ta ruwaito.
Ministan ya ce dokar za ta kara ta’azzara kaluablen rashin tsaro ne kuma dokar ma ba ta wakilci ra’ayin akasarin ‘yan Najeriya ba.
In za a tuna shugaba Buhari ya ki amincewa da sanya hannu kan dokar ta hanyar rubuta wasika ga majalisar dokoki da baiyana dalilan jingine dokar.
An samu ‘yar muhawara a tsakanin ‘yan majalisar inda su ka ce za su tuntubi jama’a a hutun da su ka shiga yanzu in sun dawo sai su dau matsayar amincewa da dokar ko akasin hakan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “SABUWAR DOKAR ZABE RUDU KAWAI ZA TA HADDASA GA KASHE KUDI-MINISTAN SHARI’A”
 1. به منظور درک سال ساخت تلویزیون، سونی، ال جی و سامسونگ از حروف الفبا به عنوان پیشوند و یا پسوند استفاده می‌کنند.

  در سال 2020 برترین تلویزیون‌های ال جی از پیشوند NANO کمک می‌گرفتند.
  در سال 2021 نیز این نماد تکرار شده و همچنین
  نماد QNED و مدل‌های میان رده با پسوند R شناخته می‌شوند.

  سامسونگ نیز که قبلاً از نماد T
  استفاده می‌کرد که حال جایگزین حرف الفبای انگلیسی A شده است.

  سونی نیز بر همین قاعده استوار بوده
  و حرف H در سال 2020 را به حرف J در سال
  2021 تغییر داده است. اما پیشرفت تلویزیون‌های ال جی، سامسونگ و سونی تنها محدود به اسم نیست و
  پیشرفت‌های بسیار زیادی را تجربه کرده‌اند.
  در ادامه بهترین تلویزیون‌های 2021 ال‌جی، سامسونگ
  و سونی را از لحاظ کیفیت تصویر،
  طراحی و دیزاین و همچنین امکانات متفاوت برای مصرف‌کننده مورد بررسی قرار داده‌ایم.

  با «فروشگاه اینترنتی آف خرید»
  همراه باشید و از بهترین‌های دنیای
  دیجیتال با خبر شوید.
  “dozinkalaa.com”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *