• Sat. May 21st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SABON DAN KWALLON LIVERPOOL YA KAMU DA CORONA

Sabon Dan kwallon tsakiyar Liverpool Thiago alcantara Wanda ya zo Liverpool a bana daga buyern Munich, ya kamu da rashin lafiya wanda sakamkon gwaje gwaje da aka gudanar ya nuna Dan kwallon ya kamu da cutar Corona wadda aka fi sani da Covid19.

Kuma yana bukatar a killace shi zuwa wani lokaci don gudun yaduwarta da kuma samun cikakkiyar kulawa. A yau talata ne dai bayan fitowar sakamakon gwaje gwajen da aka yi masa ya tabbata ya kamu da Covid19.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published.