• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

SABON BABBAN SUFETON ‘YAN SANDAN NAJERIYA YA FARA SAUYE-SAUYE

ByNasiru Adamu El-hikaya

Apr 10, 2021

Sabon babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Uman Baba Alkali ya fara sauye-sauye ba mukamai a rundunar.

Alkali ya nada AIG Hafiz Inuwa a matsayin sakataren rundunar kuma dan majalisar gudanarwa na helkwatar ‘yan sanda.

Hafiz Inuwa ya maye gurbin AIG Dandaura wanda a ka sauyawa wajen aiki zuwa rundunar ‘yan sanda ta 7 da ke Abuja.

Duk da haka babban sufeton ya bar kakakin rundunar CP Frank Mba a kan kujerar sa.

Usman Baba Alkali ya nada wasu mataimaka don samun saukin aikin jagrancin rundunar dags yanda ya karba a hannun tsohon sufeto Muhammad Adamu.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *