• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RUNDUNAR ‘YAN SANDAN NAJERIYA TA CE TA TURA ZARATAN JAMI’AI DON MURKUSHE WADANDA SU KA SACE DALIBAI A KANKARA


Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ta tura zaratan jami’ai jihar Katsina don su kara azamar murkushe wadanda su ka auka makarantar sakandaren gwamnati ta Kankara du ka sace dalibai.

Babban sufeton ‘yan sandan ya tura jami’an don su yi aiki da sauran jami’an tsaro wajen magance kalubalen na masu satar mutane da ke kara ta’azzara.

Sanarwar rundunar ta hannun kakakin ta Frank Mba ta ce daya daga masu satar ya rasa ran sa kuma ba a tantance yawan daliban da a ka sace ba.

Mba ya ce sufeton ya ba da umurnin karfafa tsaro a zagayen cibiyoyin Ilimi a fadin Najeriya

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “RUNDUNAR ‘YAN SANDAN NAJERIYA TA CE TA TURA ZARATAN JAMI’AI DON MURKUSHE WADANDA SU KA SACE DALIBAI A KANKARA”
  1. Thank you, I have recently been looking for information approximately this topic for
    a long time and yours is the greatest I’ve came upon till now.
    But, what concerning the bottom line? Are you
    certain about the supply?

  2. Hi there! Do you know if they make any plugins
    to safeguard against hackers? I’m kinda paranoid about losing everything I’ve worked hard on. Any suggestions?

Leave a Reply

Your email address will not be published.