• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RUNDUNAR YAKI DA HOUTHI TA LARABAWA TA RAGARZAGA KANANAN JIRAGEN RUWA BIYU SHAKE DA BOM NA HOUTHI

ByNoblen

Jul 4, 2021 , ,

Rundunar yaki da houthi ta larabawa ta ragargaza wasu kananan jiragen ruwa na houthi shake da boma-bomai a daf da tashar ruwa ta Hodeida.

Rahotanni sun baiyana cewa houthi da ke samun goyon bayan Iran na shirin kai hari ne a wani sashe.

Rundunar ta ce houthi na cigaba da take ka’idojin yarjejeniyar Stockholm wajen barazana ga harkokin hada-hadar jiragen ruwa a kudancin tekun bahar maliya.

Tashar Hodeida dai ita ce mafi muhimmanci wajen shigo da kayan teku zuwa kasar Yaman.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2,680 thoughts on “RUNDUNAR YAKI DA HOUTHI TA LARABAWA TA RAGARZAGA KANANAN JIRAGEN RUWA BIYU SHAKE DA BOM NA HOUTHI”