• Fri. Oct 7th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RUNDUNAR TARON DANGI TA SAUDIYYA TA KADO MAKAMAI MASU LINZAMI DA HOUTHI TA HARBA SAUDIYYA

ByNoblen

Oct 29, 2020 , ,

Rundunar taron dangi ta yaki da ‘yan tawayen Yaman Houthi, ta kange makamai masu linzami da Houthi ta harba kan Saudiyya.

An auna makaman  masu linzami guda uku da jirage marar sa matuka shida kan garuruwan Saudiyya na Jazan, Najran da Khamis Mushayt.

Kakakin rundunar Kanar Turki Almaliki ya baiyana cewa Houthi ta auna makaman kan wajajen zaman jama’a.

Saudiyya ta baiyana cewa makaman da Houthi ke amfani da su kirar kasar Iran ne da ke taimakawa Houthi da makamai.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
3 thoughts on “RUNDUNAR TARON DANGI TA SAUDIYYA TA KADO MAKAMAI MASU LINZAMI DA HOUTHI TA HARBA SAUDIYYA”
 1. Wow, incredible blog structure! How long have you been blogging for?
  you make blogging glance easy. The overall glance of
  your website is great, let alone the content material!

 2. Hi there! This is kind of off topic but I need some help from an established blog.
  Is it very difficult to set up your own blog? I’m not very
  techincal but I can figure things out pretty fast.
  I’m thinking about setting up my own but I’m not sure where to begin. Do
  you have any points or suggestions? Thank you

  Here is my web blog: raycon

Leave a Reply

Your email address will not be published.