• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RUNDUNAR LARABAWA ZA TA SAKI FURSUNONIN HOUTHI 163 DON JINKAI

Rundunar larabawa ta yaki da ‘yan tawayen houthi a Yaman za ta saki fursunonin ‘yan tawayen 163 don jinkai da sulhu.
Kakakin rundunar da Saudiyya ke jagorantar Burgediya Janar Turki Almaliki ya baiyana haka.
Fursunonin sun fafata da rundunar da kuma kai hare-hare a Saudiyya da kan shafi garuruwan kan iyakar kudancin Saudiyya.
Almaliki ya kara da cewa sake fursunonin zai taimakawa sabuwar gwamnatin Yaman ta Rashad Al-Alimi ta kawo karshen yakin basasar da ya yi wa Yaman Illa tun 2014.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “RUNDUNAR LARABAWA ZA TA SAKI FURSUNONIN HOUTHI 163 DON JINKAI”
  1. Magnificent website. A lot of useful information here. I¦m sending it to a few buddies ans additionally sharing in delicious. And naturally, thank you on your sweat!

  2. Howdy are using WordPress for your site platform? I’m new to the blog world but I’m trying to get started and create my own. Do you need any coding knowledge to make your own blog? Any help would be really appreciated!

Leave a Reply

Your email address will not be published.