Rundunar taron dangi ta larabawa mai yaki da ‘yan tawayen houthi a Yaman ta hallaka fiye da ‘yan tawaye 220 a hare-haren jiragen yaki.
Harin wanda ya gudana a yankin Marib, ya kuma lalata motocin yaki 17 a sawun hari 45 kan ‘yan tawayen mabiya shi’a da Iran ke marawa baya.
Hakanan rundunar ta ce kai irin wannan hari a sawu 19 a yankin Al-bayda da hallaka fiye da ‘yan tawayen 60 da kuma lalata motocin yaki 13.
Ministan labaru na Yaman Moammar Al-Eryani ya yi tir da harin da ‘yan houthi su ka kai kan asibitin da ke kula da jama’a a Taiz.
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
Howdy! I simply want to give you a huge thumbs up for your excellent
info you have got here on this post. I’ll be coming back to your website
for more soon.
Awesome
Awesome
Another good post
Loved every word
Any similar content?
Pleasure to read
Enjoyed the read