• Mon. Jul 4th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RIBAS TA KARBE RAGAMAR TARA HARAJI NA “VAT”

Gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ya sanya hannu kan dokar tara kudin haraji daga cikin jihar na kayaiyaki wato “VAT” ba tare da ba da dama hukumar tara kudin shiga ta taraiya FIRS ta tara ba.

Mat akin Wike ya biyo baysn hukuncin babbar kotun taraiya ce a Fatskwal da ya ce jihar ke da hurumin karbar harajin.

An ruwaito Wike na cewa gwamnatin taraiya ta mamaye lamarin haraji inda ta bar jihohi su ka zama tamkar mabarata.

Tuni hukumar tara harajin kudin shiga ta daukaka kara kan hukuncin.

Hakika wannan zai iya kawo muhawara da jan hankalin wasu jihohin su dau irin wannan matakin.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
One thought on “RIBAS TA KARBE RAGAMAR TARA HARAJI NA “VAT””
  1. What’s up to every one, the contents existing at this web
    page are really awesome for people experience, well, keep up
    the good work fellows.

Leave a Reply

Your email address will not be published.