• Sun. Jan 16th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

REAL MADRID TA LALLASA BERCELONA

ByAbubakar Sa'idu

Apr 11, 2021

A daren jiya Real Madrid sun karbi bakuncin Barcelona a cigaba da gasar Laliga na kasar spaniya mako na talatin.

Minti sha uku da take Wasa Karim Benzema ya zurawa Barcelona kwallo, a minti na ashirin da takwas real Madrid suka sake zurawa Barcelona kwallo ta biyu daga Dan Wasa Toni kroos ne ya zura kwallon.

A minti na sittin Dan wasan bayan Barcelona Oscar mingueza ya zura kwallo a ragar real Madrid. Haka wasan ya tashi real Madrid nada biyu Barcelona nada daya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *