• Wed. May 25th, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RASHA TA YI BARIN WUTA A GEWAYEN KYIV

Rundunar sojan Rasha ta yi ruwan wuta a gewayen babban birnin kasar Ukraine wato Kyiv.
Harin na zuwa bayan alwashin Rasha na tsagaita bude wuta don samun sulhu.
Kazalika Rasha ta kai irin harin a garin Chernihiv da ke nuna ba ta da niyyar sassautawa kan matakan horar da gwamnatin Ukraine mai kaunar kawance da yammacin turai.
Turai da shugaban Ukraine Velodymyr Zelenskiy ba su yi mamakin harin na Rasha ba.
Wannan na nuna har yanzu Rasha ba ta cimma muradun kwance damarar yakin Ukraine ba don dawo da ita mai biyaiya ga gabashin turai.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
2 thoughts on “RASHA TA YI BARIN WUTA A GEWAYEN KYIV”
  1. I was recommended this web site by my cousin. I am not sure whether this post is written by him as nobody else know such detailed about my trouble. You are amazing! Thanks!

Leave a Reply

Your email address will not be published.