• Fri. Jul 1st, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RASHA TA TURA BABBAN JIRGIN RUWAN TA NA YAKI TASHAR TEKU TA SUDAN

Karshe dai an ga babban jirgin ruwan yakin Rasha ya shiga tashar bakin teku ta Sudan bayan tun farko an nuna Rasha ta fasa yin hakan.

Wannan na nuna Rasha na son kafa cibiyar tsaron ta a babbar tashar teku ta Bahar Maliya.

Hakan ya zama hada kan Sudan da Rasha ta fuskar tsaro da kuma hada-hadar wannan babban tekun na yankin Larabawa.

Manyan kasashen duniya na kafa irin wadannan cibiyoyin tsaro don kara karfin tasirin fada aji a tsakanin sauran kasashen duniya.

Amurka, Rasha, Faransa da Sin na daga kasashe masu gasar tasiri a duniya.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
61 thoughts on “RASHA TA TURA BABBAN JIRGIN RUWAN TA NA YAKI TASHAR TEKU TA SUDAN”
  1. Nice read, I just passed this onto a colleague who was doing some research on that. And he actually bought me lunch because I found it for him smile So let me rephrase that: Thank you for lunch!

Leave a Reply

Your email address will not be published.