• Mon. May 23rd, 2022

Noblen tv

Gaskiya Jari…

RASHA NA GAB DA KAI HARIN MAMAYE UKRAINE-INJI SHUGABA JOE BIDEN

Shugaban Amurka Joe Biden ya baiyana cewa Rasha ta kammala dukkan shirin aukawa Ukraine don mamaye ta.
Biden ya ce a ‘yan kwanakin nan Rasha wacce ta zagaye Ukraine da fiye da sojoji dubu 100 za ta mamaye Ukraine.
A nan Biden ya baiyana dalilan wannan furuci da nuna ai yanzu Rasha na neman dalilin da za ta fake da shi ne wajen kai harin tun da a yanzu an samu sojojin Ukraine sun yi arangama da ‘yan tawaye da ke goyon bayan Rasha a gabashin kasar Ukraine din.
A na ta bangaren fadar Kremlin a Masko babban birnin kasar Rasha ta ce Amurka na kirkiro zullumi ne kawai da barin abun da ke gabanta na tsaro ta na tsoma baki ga wasu tsare-tsare na sojan Rashan.

Share this...
Share on Facebook
Facebook
Email this to someone
email
KU KASANCE DA NOBLEN DON SAMUN INGANTATTUN LABARAI A KOWANE LOKACI😀😀😀
4 thoughts on “RASHA NA GAB DA KAI HARIN MAMAYE UKRAINE-INJI SHUGABA JOE BIDEN”
  1. I visited many websites, but yours is probably the most interesting I found, and your article "RASHA NA GAB DA KAI HARIN MAMAYE UKRAINE-INJI SHUGABA JOE BIDEN" is very interesting ! Keep going 🙂 And have a look to my new website : https://www.taobao.fr/ !

  2. I have been exploring for a little for any high-quality articles or blog posts on this sort of area . Exploring in Yahoo I at last stumbled upon this web site. Reading this info So i am happy to convey that I’ve a very good uncanny feeling I discovered exactly what I needed. I most certainly will make certain to don’t forget this website and give it a glance on a constant basis.

  3. Thank you for sharing superb informations. Your web-site is very cool. I am impressed by the details that you have on this website. It reveals how nicely you understand this subject. Bookmarked this website page, will come back for more articles. You, my friend, ROCK! I found just the info I already searched everywhere and simply could not come across. What a great web site.

Leave a Reply

Your email address will not be published.